1 Sam 16:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sama'ila ya yi yadda Ubangiji ya faɗa masa, ya tafi Baitalami, inda dattawan garin suka tarye shi da rawar jiki, suka ce masa, “Maigani, wannan ziyara lafiya kuwa?”

1 Sam 16

1 Sam 16:2-14