1 Sam 16:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka gayyaci Yesse zuwa wurin hadayar, zan nuna maka abin da za ka yi. Za ka zuba wa wanda na nuna maka mai.”

1 Sam 16

1 Sam 16:1-12