1 Sam 16:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sama'ila ya ɗauki man zaitun, ya zuba masa a gaban 'yan'uwansa. Ruhun Ubangiji ya sauko da iko a kan Dawuda tun daga wannan rana zuwa gaba. Sama'ila kuwa ya tashi, ya koma Rama.

1 Sam 16

1 Sam 16:10-22