1 Sam 16:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesse kuwa ya aika aka taho da shi. Ga shi kuwa kyakkyawa ne, idanunsa suna sheƙi. Sai Ubangiji ya ce wa Sama'ila, “Tashi ka zuba masa man keɓewa, shi ne sarkin.”

1 Sam 16

1 Sam 16:10-13