1 Sam 15:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Saul ya ce wa Sama'ila, “Na yi zunubi, na yi rashin biyayya ga umarnin Ubangiji da kuma koyarwarsa. Na ji tsoron mutanena, na kuwa biye wa abin da suke so.

1 Sam 15

1 Sam 15:17-33