1 Sam 15:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama tayarwa kamar zunubin bokanci take. Taurinkai kuma kamar bautar gumaka yake. Kamar yadda ka ƙi umarnin Ubangiji, haka nan shi ma ya ƙi ka da zama sarki.”

1 Sam 15

1 Sam 15:20-25