1 Sam 15:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya kuma umarce ka ka tafi ka hallakar da waɗannan mugayen mutane, wato Amalekawa. Ya faɗa maka ka yi yaƙi, har ka hallaka su ƙaƙaf, kada ka rage ko guda ɗaya.

1 Sam 15

1 Sam 15:17-24