1 Sam 15:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sama'ila ya ce, “Ko da yake kana ganin kanka kai ba wani abu ne ba, ashe, ba kai ne yanzu shugaban kabilan Isra'ila ba? Ubangiji ya sa ka zama Sarkin Isra'ila,

1 Sam 15

1 Sam 15:7-21