1 Sam 14:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A tsakanin mashigin dutse inda Jonatan yake so ya bi zuwa sansanin Filistiyawa, akwai dutse mai tsayi a kowane gefe. Sunan ɗaya Bozer, ɗayan kuma Sene.

1 Sam 14

1 Sam 14:1-8