1 Sam 14:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ahaija ɗan Ahitub kuma, ɗan'uwan Ikabod, wato jikan Eli, firist na Ubangiji, yana Shilo, yana sāye da falmaran. Mutane kuma ba su sani ba, ashe Jonatan ya tafi wani wuri.

1 Sam 14

1 Sam 14:1-7