1 Sam 14:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai su biyu suka tafi suka nuna kansu ga sansanin Filistiyawa. Da Filistiyawa suka gan su, sai suka ce, “Ku duba, Ibraniyawa suna fitowa daga cikin ramummuka inda suka ɓuya.”

1 Sam 14

1 Sam 14:10-20