1 Sam 14:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan sun ce, ‘Ku haura zuwa wurinmu,’ to, sai mu haura, gama wannan alama ce, wato Ubangiji ya bashe su a hannunmu.”

1 Sam 14

1 Sam 14:5-11