1 Sam 12:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Sama'ila ya roƙi Ubangiji, Ubangiji kuwa ya sa aka yi tsawa da ruwan sama a wannan rana. Dukan jama'a kuwa suka ji tsoron Ubangiji da Sama'ila ƙwarai.

1 Sam 12

1 Sam 12:14-25