1 Sam 12:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu dai rani ne, ko ba haka ba? Zan roƙi Ubangiji ya aiko da tsawa da ruwan sama, da haka za ku sani, ku kuma ga babbar muguntar da kuka yi wa Ubangiji da kuka roƙa a yi muku sarki.”

1 Sam 12

1 Sam 12:15-18