1 Sam 12:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sama'ila ya ce wa jama'ar Isra'ila, “Ga shi, na kasa kunne gare ku, na kuwa yi muku abin da kuka ce mini, na naɗa muku sarki.

1 Sam 12

1 Sam 12:1-4