1 Sam 11:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jama'a duka kuwa suka nufi Gilgal, suka yi wa Saul wankan sarauta a gaban Ubangiji. Suka kuma miƙa wa Ubangiji hadaya ta salama. A can kuwa Saul tare da dukan mutanen Isra'ila suka yi murna ƙwarai.

1 Sam 11

1 Sam 11:12-15