1 Sam 11:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saul kuwa yana dawowa daga gona ke nan, tare da shanunsa na huɗa. Sai ya ce, “Me ya sami jama'a suke kuka haka?” Suka faɗa masa labarin mutanen Yabesh.

1 Sam 11

1 Sam 11:2-15