1 Sam 11:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da manzannin suka zo Gibeya inda Saul yake, suka ba mutane labarin abin da ya faru. Sai jama'a duka suka yi kuka.

1 Sam 11

1 Sam 11:1-11