1 Sam 11:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Nahash Ba'ammone ya kewaye Yabesh da yaƙi. Dukan mutanen Yabesh kuwa suka ce masa, “Ka ƙulla amana da mu, mu kuwa za mu bauta maka.”

1 Sam 11

1 Sam 11:1-5