1 Sam 10:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma waɗansu shashashan mutane suka ce, “Ƙaƙa wannan yaro zai iya cetonmu?” Suka raina shi, ba su kawo masa gaisuwa ba. Amma bai ce kome ba.

1 Sam 10

1 Sam 10:17-27