1 Sam 10:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Saul ya juya zai tashi daga wurin Sama'ila, sai Ubangiji ya ba shi sabuwar zuciya. Alamun nan kuma suka cika a ranar.

1 Sam 10

1 Sam 10:2-16