1 Sam 10:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ka riga ni zuwa Gilgal inda zan zo in miƙa hadayu na ƙonawa da hadayu na salama. Sai ka jira ni kwana bakwai, har in zo in sanar da kai abin da za ka yi.”

1 Sam 10

1 Sam 10:1-9