1 Sam 10:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai wani mutumin da yake wurin ya ce, “Sauran fa, su ma, iyayensu annabawa ne?” Wannan kuwa ya zama karin magana, “Har Saul kuma yana cikin annabawa?”

1 Sam 10

1 Sam 10:3-15