1 Sam 10:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da dukan waɗanda suka san shi, suka gan shi yana yin wannan tare da annabawa, suka ce wa junansu, “Me ya faru da ɗan Kish? Saul kuma yana cikin annabawa ne?”

1 Sam 10

1 Sam 10:10-18