1 Kor 9:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk masu wasan gasa, sukan hori kansu ta kowane hali. Su kam, suna yin haka ne, don su sami lada mai lalacewa, mu kuwa marar lalacewa.

1 Kor 9

1 Kor 9:21-27