1 Kor 9:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, ba ku sani ba, a wajen tsere dukan masu gudu suna ƙoƙarin tsere wa juna, amma ɗaya ne kaɗai yake samun kyautar ci? To, sai ku yi ta gudu haka nan, don ku ci.

1 Kor 9

1 Kor 9:14-27