1 Kor 9:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ni kam, ban mori ko ɗaya daga cikin halaliyan nan ba, ba kuma ina rubuta wannan ne, don a yi mini haka ba. Ai, gara in mutu a kan wani ya banzanta mini fahariyata.

1 Kor 9

1 Kor 9:9-22