1 Kor 8:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka in dai cin nama ya sa ɗan'uwana tuntuɓe, har abada ba zan ƙara cin nama ba, don kada in sa ɗan'uwana tuntuɓe.

1 Kor 8

1 Kor 8:3-13