1 Kor 8:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka ne kuke yi wa Almasihu laifi, wato ta wurin yi wa 'yan'uwanku laifi, kuna rushe rarraunan lamirinsu.

1 Kor 8

1 Kor 8:6-13