1 Kor 7:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A game da matan da ba su yi aure ba kuwa, ba ni da wani umarnin Ubangiji, amma ina ba da ra'ayina ne a kan ni amintacce ne, bisa ga jinƙan Ubangiji.

1 Kor 7

1 Kor 7:16-27