1 Kor 6:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Dukan abubuwa halal ne a gare ni,” amma ba dukan abubuwa ne masu amfani ba. “Abu duka halal na a gare ni,” amma ba zan zama bawan kome ba.

1 Kor 6

1 Kor 6:7-14