1 Kor 6:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗansunku ma dā haka suke, amma an wanke ku, an tsarkake ku, an kuma kuɓutar da ku, da sunan Ubangiji Yesu Almasihu, da kuma Ruhun Allahnmu.

1 Kor 6

1 Kor 6:6-14