1 Kor 5:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko da yake a jiki ba na nan, ai, ruhuna yana nan, kamar ma ina nan ne, har ma na riga na yanke wa mutumin da ya yi abin nan hukunci da sunan Ubangijinmu Yesu.

1 Kor 5

1 Kor 5:1-7