1 Kor 5:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A! Har kuwa alfarma kuke yi! Ashe, ba gwamma ku yi baƙin ciki ba, har a fitar da wanda ya yi wannan mugun aiki daga cikin jama'arku?

1 Kor 5

1 Kor 5:1-9