1 Kor 2:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A cikin masu mulkin zamanin nan, ba wanda ya gane hikimar nan, don da sun gane ta, da ba su gicciye Ubangiji Maɗaukaki ba.

1 Kor 2

1 Kor 2:4-12