1 Kor 2:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma muna maganar asirtacciyar hikima ta Allah, wadda dā ɓoyayyiya ce, wato, hikimar da Allah ya ƙaddara tun gaban farkon zamanai, domin ɗaukakarmu.

1 Kor 2

1 Kor 2:4-15