1 Kor 2:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wane ne a cikin mutane ya san tunanin wani mutum, in ba ruhun shi mutumin ba? Haka kuma ba wanda ya san tunanin Allah, sai dai Ruhun Allah.

1 Kor 2

1 Kor 2:2-12