1 Kor 16:3-6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

3. Sa'ad da na iso, sai in aiki waɗanda kuka amince da su da wasiƙa, su kai taimakonku Urushalima.

4. In ya kyautu ni ma in tafi, to, sai su raka ni.

5. Zan zo gare ku bayan na zazzaga ƙasar Makidoniya, don kuwa ta Makidoniya zan bi.

6. Watakila zan jima a wurinku, ko ma in ci damina, don ku yi mini rakiya duk in da za ni.

1 Kor 16