1 Kor 15:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don ni ne mafi ƙanƙanta a cikin manzanni, ban ma isa a ce da ni manzo ba, saboda na tsananta wa Ikkilisiyar Allah.

1 Kor 15

1 Kor 15:2-15