1 Kor 15:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma saboda alherin Allah na zama yadda nake, alherin da ya yi mini kuwa ba a banza yake ba. Har ma na fi kowannensu aiki, ba kuwa ni ba, alherin Allah ne da yake zuciyata.

1 Kor 15

1 Kor 15:9-11