1 Kor 14:8-10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

8. In ba a busa ƙaho sosai ba, wa zai yi shirin yaƙi?

9. Haka ma yake a gare ku. In kun yi magana da wani harshe, wanda ba a fahimta ba, yaya wani zai san abin da ake faɗa? Kun yi magana a banza ke nan!

10. Hakika akwai harsuna iri iri a duniya, ba kuwa wanda ba shi da ma'ana.

1 Kor 14