1 Kor 14:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka ma yake a gare ku. In kun yi magana da wani harshe, wanda ba a fahimta ba, yaya wani zai san abin da ake faɗa? Kun yi magana a banza ke nan!

1 Kor 14

1 Kor 14:8-10