1 Kor 14:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In wani yana zato shi annabi ne, ko kuwa mai wata baiwa ta ruhu, to, sai yă fahimta, abin nan da nake rubuto muku umarni ne na Ubangiji.

1 Kor 14

1 Kor 14:27-40