1 Kor 14:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In akwai wani abin da suke so su sani, to, sai su tambayi mazansu a gida, don abin kunya ne mace ta yi magana a cikin taron ikkilisiya.

1 Kor 14

1 Kor 14:28-40