1 Kor 14:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mata su yi shiru a cikin taron ikkilisiya, don ba a ba su izinin yin magana ba, sai dai su bi, kamar dai yadda Attaura ma ta ce.

1 Kor 14

1 Kor 14:29-40