1 Kor 14:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa ba mai fassara, sai kowannensu yă yi shiru a cikin taron Ikkilisiya, yă yi wa Allah magana a zuci.

1 Kor 14

1 Kor 14:21-37