1 Kor 14:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa waɗansu za su yi magana da wani harshe, kada su fi mutum biyu, matuƙa uku, su ma kuwa bi da bi, wani kuma yă yi fassara.

1 Kor 14

1 Kor 14:22-34