1 Kor 12:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gaɓoɓinmu masu kyan gani kuwa ba sai an yi musu kome ba. Amma Allah ya harhaɗa jiki, yana ba da mafificiyar martaba ga ƙasƙantacciyar gaɓa,

1 Kor 12

1 Kor 12:23-28