1 Kor 12:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

gaɓoɓin jiki kuma da ake gani kamar sun kasa sauran daraja, mukan fi ba su martaba. Ta haka gaɓoɓinmu marasa kyan gani, akan ƙara kyautata ganinsu.

1 Kor 12

1 Kor 12:18-31