1 Kor 12:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da kuma kunne zai ce, “Da yake ni ba ido ba ne, ai, ni ba gaɓar jiki ba ne,” faɗar haka ba za ta raba shi da zama gaɓar jikin ba.

1 Kor 12

1 Kor 12:7-21